logo

HAUSA

Kasar Sin na kokarin tabbatar da moriyar jama’a yayin da take raya birane

2020-11-19 15:53:56 CRI

A kwanakin baya, an gabatar da shirin raya kasa na shekaru biyar-biyar karo na 14 na kasar Sin, inda aka tsara wani shiri na raya birane da garuruwa domin tabbatar da moriyar jama’a. An ce za a daidaita tsare-tsaren birane don kyautata muhallinsu, da kare kayayyakin al’adun gargajiya dake cikin biranen, da kayyade yawan al’ummar da suke zama cikin birane, da gyara wasu tsoffin unguwanni, da raya wasu yankunan birane na zamani. (Bello Wang)