logo

HAUSA

Yariniyar dake daukar mahaifiyarta zuwa makaranta

2020-11-16 20:01:06 CRI

Yariniyar dake daukar mahaifiyarta zuwa makaranta

Yariniyar dake daukar mahaifiyarta zuwa makaranta

Yariniyar dake daukar mahaifiyarta zuwa makaranta

Yariniyar dake daukar mahaifiyarta zuwa makaranta

Zou Qing ta fito ne daga lardin Hunan na kasar Sin. A lokacin da take shekaru 10, mahaifinta da kakarta sun mutu daya bayan daya, kuma mahaifiyarta ta kasance nakasasshiya ce a jiki, kuma ba ta iya kula da kanta. Domin kammala karatu a jama’a, tare kuma da kula da mahaifiyarta, Zou Qing ta dauki mahaifiyarta zuwa makaranta.

Bayan da ta samu labarin halin da Zou Qing ke ciki, sai makarantar ta yafe mata duk kudin karatunta, kuma ta shirya musu wurin kwana na musamman, don Zou Qing ta samu damar ci gaba da kula da mahaifiyarta. (Bilkisu Xin)