Wakar Zakka da Kande da Murtala suka rera
2020-11-11 09:28:51 CRI
Jiya ba yau ba. Ga yadda ni da Murtala muke rera wakar “Zakka” a gun bikin Makon Arewa da dalibai Hausawa dake karo ilminsu a kasar Sin suka shirya.Allah ya kara dankon zumunci a tsakanin Sin da Najeriya.