Ga yadda Sinawa suke zuwa wurin aiki da safe
2020-11-10 16:17:48 CRI
Barka da war haka! Yau ina so in nuna muku yadda mutanen birnin Beijing suke kokarin tafiya zuwa wajen aiki a safiya. Sinawa mutane ne masu juriyar wahala da hakuri. Cikin wannan bidiyon da na dauka, za ku iya ganin yadda suka fara shan aiki tun safiyar wata rana. Da fatan Allah ya ba mu lafiya, kowa ya samu gudanar da ayyukansa yadda yake bukata.