logo

HAUSA

Amurka ta sami samfurin dutse kan karamar duniyar Bennu karo na farko

2020-11-09 10:57:51 CRI

Amurka ta sami samfurin dutse kan karamar duniyar Bennu karo na farko

Amurka ta sami samfurin dutse kan karamar duniyar Bennu karo na farko

Amurka ta sami samfurin dutse kan karamar duniyar Bennu karo na farko

Na'urar binciken karamar duniyar Bennu da kasar Amurka ta harba, ta dauko wasu hutunan duwatsu dake kan duniyar ta Bennu. (Maryam)