logo

HAUSA

Ana shirya gwajon kasusuwan dabbar allosaurus a kasar Faransa

2020-11-06 08:54:16 CRI

Ana shirya gwajon kasusuwan dabbar allosaurus a kasar Faransa

Ana shirya gwajon kasusuwan dabbar allosaurus a kasar Faransa

Ana shirya gwajon kasusuwan dabbar allosaurus a kasar Faransa

Ana shirya gwajon kasusuwan dabbar allosaurus a kasar Faransa, dabbar da ake zaton ita ce kakanin dabbar tyrannosaurus. Ana sa ran farashin kasusuwan dabbar zai kai EURO miliyan 1.2.(Kande Gao)