Yadi mai walkiya
2020-11-01 14:51:12 CRI
Bikin nune-nunen nau'in yadi mai walkiya ke nan da aka shirya a karo na farko a kauyen Wuying na 'yan kabilar Miao da ke jihar Guang ta kasar Sin, don nuna irin fasahar gargajiya ta 'yan kabilar Miao ta samar da nau'in yadin. (Lubabatu)