logo

HAUSA

Ziyara a wani kamfanin zirga-zirgar jiragen sama

2020-10-23 16:56:01 CRI

 

 

Bello Wang ya samu damar kai ziyara a kamfanin zirga-zirgar jiragen sama na China Southern Airline, inda ya samu damar duba yadda ma'aikatan wannan kamfani suke gudanar da ayyukansu a cibiyar kula da zirga-zirgar jiragen sama, da cibiyar hada abinci ga fasinjoji masu hawan jirgin sama, da cibiyar jigilar kayayyaki, da kuma wani babban dakin da ake yin amfani da shi wajen gyara da adana manyan jiragen sama.