logo

HAUSA

Kwararru sun kera na'urar kwaikwayon tsarin idanun dan Adam

2020-10-10 14:46:15 CRI

Kwararrun kasar Australia sun kera na'urar kwaikwayon tsarin idanun dan Adam, domin taimakawa makafi.