logo

HAUSA

Hira da Malama Zainab Babangida Umar

2020-08-25 08:46:58 CRI

 

Hira da Malama Zainab Babangida Umar

 

Kwanakin baya wakiliyarmu Fa'iza Mustapha ta samu damar yin hira da Malama Zainab Babangida Umar daga jihar Kano ta kasar Najeriya, wadda a yanzu ke yin karatu a birnin Changchun dake arewa maso gabashin kasar Sin. A yau kuma, za mu kawo muku bayani game da ita, yanzu sai ku biyo mu cikin zantawar da wakilinmu Murtala Zhang ya yi da ita.