logo

HAUSA

Tsarin shawagin tauraron dan Adam na Beidou-3

2020-08-07 15:58:36 CRI

 






A ranar 31 ga watan Yulin da ya gabata ne aka gudanar da bikin kammala kaddamar da tsarin shawagin tauraron dan-Adam na BeiDou-3 a birnin Beijing. Tsarin shawagin taurarin dan Adam na Beidou, ya kasance tsari mafi girma, kuma mafi ingancin ba da hidima, wanda ya shafi rayuwar al'umma, wanda kawo yanzu kasar Sin ta kafa a sararin samaniya. Haka kuma, abun more rayuwa na farko da kasar Sin ta kafa a sararin samaniya, da nufin samar da hidimomi ga al'ummar duk duniya.

A kasance tare da mu cikin shirin, don jin karin haske.(Lubabatu)