logo

HAUSA

Aminu Gano: Na ga babban ci gaban da kasar Sin ta samu

2020-06-30 10:12:40 CRI

Aminu Gano: Na ga babban ci gaban da kasar Sin ta samu

A cikin shirinmu na wannan mako, Murtala Zhang ya zanta da Aminu Iliyasu Abubakar Gano, wani dan Kanon Najeriya wanda ya shafe shekaru sama da biyar yana karatu da aikin kasuwanci a sassa daban-daban na kasar.

Aminu Gano: Na ga babban ci gaban da kasar Sin ta samu


Malam Aminu Gano ya ce ya ziyarci wurare daban-daban na kasar Sin, inda ya ga yadda kasar ta samu gagarumin ci gaba da manyan sauye-sauye a wadannan shekaru. Game da yadda take kokarin dakile yaduwar annobar COVID-19, Aminu Gano ya ce gwamnatin kasar Sin tana iya kokarinta wajen yakar annobar, da kuma taimakawa sauran kasashe yaki da cutar, kuma kokarinta ya cancanci yabo.(Murtala Zhang)