logo

HAUSA

Dr. Aliyu Isa Aliyu: Dan Najeriya ne mai binciken ilimin lissafi a jami'ar SUN YAT-SEN dake Guangzhou

2020-06-09 13:26:37 CRI

Dr. Aliyu Isa Aliyu: Dan Najeriya ne mai binciken ilimin lissafi a jami'ar SUN YAT-SEN dake Guangzhou


Dr. Aliyu Isa Aliyu, dan asalin jihar Kanon Najeriya ne mai binciken ilimin lissafi a jami'ar SUN YAT-SEN dake birnin Guangzhou na kasar Sin. A zantawarsa da wakilinmu Murtala Zhang kwanan nan, ya bayyana tarihinsa, da fahimtarsa game da ci gaban da kasar Sin ta samu, musamman a fannonin da suka shafi ilimi da cinikayya ta yanar gizo ta Intanet. Kana, ya nuna cewa, birnin Guangzhou kyakkyawan birni ne, kuma mutanen Guangzhou mutane ne masu kirki da son baki.(Murtala Zhang)