logo

HAUSA

Taruka 2 a idon Engr. Mustapha

2020-05-27 14:20:13 cri

Taruka 2 a idon Engr. Mustapha

A ranar Alhamis da ta gabata ne aka bude manyan tarukan majalisu biyu na wakilan jama'ar kasar Sin NPC da majalisar bada shawara kan harkokin siyasa CPPCC karo na 13. Dangane da tarukan ne wakiyarmu Fa'iza Mustapha, ta tuntubi wani dalibi dan Nijeriya mai karatun digiri na 3 a nan kasar Sin, Engr. Mustapha Abdulhadi, inda ya fara da bayyana ra'ayinsa game da tarukan da kuma irin ci gaban da kasar Sin ta samu cikin kankanin lokaci.