Bello Galadanci dake zama a Jinhua na kasar Sin
2020-05-22 17:21:19 CRI
Bello Galadanci ya kwashe shekaru 5 yana zama a garin Jinhua dake gabashin kasar Sin. To, me ya kawo sa nan kasar Sin? Sa'an nan mene ne ra'ayinsa game da kasar Sin da mutanen kasar? Bari mu saurari wannan shiri da Bello Wang ya hada mana.