logo

HAUSA

Jinjinawa ga ma'aikatan kasa da kasa<?xml:namespace prefix = o ns = "urn:schemas-microsoft-com:office:office" />

2020-05-01 17:48:57 CRI

 

 

 

Yau rana ce ta ma'aikatan kasa da kasa, wato International Workers' Day, don haka, muna isar da gaisuwa da jinjinawa ta musamman ga dukkanin ma'aikatan kasa da kasa daga sana'o'i da bangarori daban daban, ba don jajircewa da sadaukarwarsu ba, lalle, da babu wani zancen ci gaba da ma jin dadin rayuwar al'ummar duniya.