logo

HAUSA

Ta yaya wani bako ke iya zama a kasashen waje ba tare da gamuwa da matsala ba?

2020-04-24 16:37:49 CRI

Ta yaya wani bako ke iya zama a kasashen waje ba tare da gamuwa da matsala ba?

Muhammad Yusuf wani dalibi ne dake karatu a wata jami'a dake birnin Guangzhou na kasar Sin. Alal misalin kansa ya gaya mana ta yaya za a iya magance matsala yayin da ake zama a wata kasa ta daban.