logo

HAUSA

Hira da malama Fatima Muhammad Dan Madami

2020-04-22 08:40:54 CRI

 

 

Kwanakin baya wakiliyarmu Fa'iza Mustapha ta samu damar yin hira da malama Fatima Muhammad Dan Madami daga jihar Bauci ta kasar Najeriya, wadda a yanzu ke zama a kasar Jamus. A yau kuma, za mu kawo muku bayani game da ita, yanzu sai ku biyo mu cikin zantawar da wakiliyarmu Fa'iza ta yi da ita.