logo

HAUSA

Me za a koya daga birnin Wuhan?

2020-04-10 16:57:57 CRI

Birnin Wuhan ya taba kasancewa wurin da annobar COVID-19 ta fi kamari, amma yanzu yanayin wurin ya daidaita matuka. To sai dai ko wadanne matakai ne ake dauka da suka tabbatar da hakan? Abdulsalam Aji Suleiman dake karatu a wata jami'ar birnin zai yi mana bayani.