logo

HAUSA

Dr. Sa'idu Alhassan Wurno: Ya kamata Jamus da Najeriya su koyi dabarun kasar Sin na yakar cutar COVID-19

2020-04-08 19:14:18 CRI

Dr. Sa'idu Alhassan Wurno: Ya kamata Jamus da Najeriya su koyi dabarun kasar Sin na yakar cutar COVID-19


Kwanan nan, wakilinmu Murtala Zhang ya yi hira da Dr. Sa'idu Alhassan Wurno, wani likita dan jihar Sokoton Najeriya ne dake aiki a asibitin Evangelische na birnin Gelsenkirchen a kasar Jamus, don jin ra'ayinsa kan yadda Jamus take kokarin dakile cutar numfashi ta COVID-19, da matakan da gwamnatin kasar Sin ta dauka domin kandagarkin cutar. Dr. Sa'idu Alhassan Wurno ya kuma yabawa kokarin da gwamnatin Najeriya musamman gwamnatin jihar Sokoto take yi domin hana yaduwar cutar.(Murtala Zhang)