logo

HAUSA

Xi: Kandagarkin COVID-19 babbar jarrabawa ce

2020-03-31 19:38:31 cri

A jiya Litinin 30 ga wata, babban sakataren kwamitin kolin JKS Xi Jinping ya kai rangadin aiki a lardin Zhejiang, inda ya bayyana aikin kandagarkin annobar numfashi ta COVID-19 a matsayin babbar jarrabawa ga tsari da karfi na tafiyar da harkokin mulki da zaman takewar kasar Sin, ya dace za a koyi darasi daga aikin, ta yadda za a kara kyautata ka'idojin jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin.(Jamila)