logo

HAUSA

Saratu Garba Abdullahi: Ya kamata 'Yan Najeriya su dauki tsararan matakai don kare kansu daga COVID-19

2020-03-31 18:31:43 CRI

A kwanan baya, wakiliyarmu Kande ta samu damar yin hira tare da wata masaniyar harkar jinya da ke karatu don neman samun digiri na uku a kasar Amurka. Sunan hajiyar shi ne Saratu Garba Abdullah, daga jihar Jigawa, Tarayyar Najeriya. A cikin hirar, Hajiyar Saratu ta bayyana yanayin da Amurka ke ciki wajen yaki da COVID-19, sa'an nan ta jinjina matakan da kasar Sin ta dauka wajen dakile yaduwar cutar, baya ga koya wa 'yan Najeriya dabarun kare kansu daga cutar.(Kande Gao)