logo

HAUSA

Maudu'in da zamu Tattauna a akai yau shi ne Aiki ko Iyali wane yafi muhimmanci?

2020-03-19 16:14:12 CRI

A cikin wannan sabon shiri na Ra'ayi Na A Yau, Malam Muhammed Baba Yahaya da Malam Ali Uba Taura ne bakin namu wadanda za su bayyana ra'ayin su tare da yin muhawara sosai na ganin kowa ya tabbatar da dalilin shi ne yake ganin ya dace da amsar maudu'in. "Aiki ko Iyali wane yafi muhimmanci? Wato in za'a ba ka zabi ko ka tafi aiki wani wuri ko kuma ka zauna inda Iyalinka suke?"

Maudu'in da zamu Tattauna a akai yau shi ne Aiki ko Iyali wane yafi muhimmanci?

Inda Malam Mohammed Baba Yahaya a yau yake da ra'ayin tafiya aiki wani wuri a bar Iyalin in har wannan zabin ne ya fi alherii.

Maudu'in da zamu Tattauna a akai yau shi ne Aiki ko Iyali wane yafi muhimmanci?

Amma shi kuma Malam Ali Uba Taura ya ce a'a a dai yi aikin a inda Iyalin suke domin hankali zai rabu biyu. An dai buga muhawara inda kowanne daga cikinsu ya yi iyakacin kokarin kare matsayarsa a wannan shirin. (Ibrahim Yaya, Fatimah Jibril)