logo

HAUSA

Yasimin Sani Bako: Matakan Da Sin ta dauka sun bada kariga sosai ga lafiyar mutane

2020-03-09 11:42:36 cri

Yasimin Sani Bako: Matakan Da Sin ta dauka sun bada kariga sosai ga lafiyar mutane

 

Yasmin Sani Bako, wata 'yar jihar Katsina ce dake karatun digiri na farko a fannin tattalin arziki da cinikayyar kasa da kasa dake jami'ar Jiangsu dake gabashin kasar Sin. A zantawarta da wakiliyar sashen Hausa na CRI Fa'iza Mustapha, Yasmin Bakota ce, tana goyon bayan matakan da kasar Sin ke dauka wajen kandagarki da dakile yaduwar cutar numfashi ta COVID-19, ciki har da matakin yin karatu ta yanar gizo a maimakon zaman banza kawai. A ganinta, wadannan matakai sun bada kariga sosai ga lafiyar mutane.

Ga dai yadda hirar tasu ta kasance.