logo

HAUSA

Darrusa a lokacin kandagarkin cutar Covid-19<?xml:namespace prefix = o ns = "urn:schemas-microsoft-com:office:office" />

2020-03-07 18:30:02 CRI

Darrusa a lokacin kandagarkin cutar Covid-19<?xml:namespace prefix = o ns = "urn:schemas-microsoft-com:office:office" />



Daga karshen watan Faburairu zuwa farkon watan Maris na kowace shekara, dalibai a nan kasar Sin su kan kammala hutun lokacin sanyi,sai kuma su dawo makaranta su fara zangon karatunsu na biyu. Sai dai a wannan shekara, domin dakile yaduwar cutar numfashi ta Covid-19, musamman domin kare lafiyar daliban makaranta, ma'aikatar ilmi ta kasar Sin ta fitar da sanarwar da ta bukaci a jinkirta dawowar dalibai makaranta. Duk da haka, malaman makaranta ba su daina ayyukan koyarwa ba, kuma dalibai ma ba su daina karatu ba. To, ke nan ta yaya ake ci gaba da koyar da daliban?

A biyo mu cikin shirin, don jin karin haske.