logo

HAUSA

Hira da Samaila Usman dan Najeriya dake karatu a jami'ar Lanzhou ta kasar Sin

2020-03-04 14:45:52 CRI

Hira da Samaila Usman dan Najeriya dake karatu a jami'ar Lanzhou ta kasar Sin



A cikin shirinmu na wannan mako, wakilinmu Murtala Zhang ya yi hira da Samaila Usman, wani dalibin jihar Yoben tarayyar Najeriya ne wanda yake karatun digiri na uku a jami'ar Lanzhou dake arewa maso yammacin kasar Sin. Samaila Usman ya bayyana yadda yanayin karatu yake a jami'ar Lanzhou dake birnin Lanzhou na lardin Gansu, birni ne dake samun jama'ar musulmi da dama. Ya kuma bayyana ra'ayinsa game da managartan matakan da makarantarsa ke dauka domin kare dalibai daga kamuwa da cutar numfashi ta COVID-19, inda a cewarsa, ma'aikatan jinyar kasar sun cancanci yabo saboda babbar gudummawar da suka bayar wajen shawo kan wannan cuta.

Ga dai yadda hirar tasu ta kasance.(Murtala Zhang)