logo

HAUSA

Shugaba Buhari Ya Jinjinawa Mata 'Yan Kwallon Kwando

2020-02-26 14:46:28 CRI

Shugaba Buhari Ya Jinjinawa Mata 'Yan Kwallon Kwando

Shugaba Buhari Ya Jinjinawa Mata 'Yan Kwallon Kwando

Shugaba Muhammadu Buhari ya yaba wa tawagar mata 'yan kwaloon kwando ta kasar, D'Tigress, saboda samun gurbin cancantar shiga gasar Olympics ta mata da za a yi a birnin Tokyo a 2020. Shugaban ya bayyana jin dadinsa kan nasarar da suka samu a sakon da ya wallafa a shafinsa na Twitter ranar Litinin da almuru. Ya nemi 'yan tawagar kwallon kwandon su ci gaba da jajircewa sannan su fitar da kasar kunya a wurin gasar.

AC Milan Na Kan Layi Mai Kyau – Ibrahimovic Sabon dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta AC Milan, Zlatan Ibrahimobic, ya bayyana cewa duk da rashin nasarar da kungiyar tasu tayi a ranar Lahadi a hannun abokiyar hamayyarsu wato Inter Milan, amma yana ganin suna kan layi mai kyau. Dan wasan mai shekara 38, wanda ya koma AC Milan a karo na biyu a watan Janairu, bai buga gwabzawar da aka yi tsakanin Milan da Hellas Berona ba, wadda suka tashi ci 1-1 ranar Asabar zin makon jiya saboda rashin lafiyar da ke damunsa. Sai dai ya murmure kuma ya fafatawa a wasan na hamayya wanda aka yi a Derby della Madonnina ranar Lahadi kuma shine ya zura kwallo ta biyu ta AC Milab ta fara zurawa kafin a tafi hutun rabin lokaci. A ranar Asabar kociyan kungiyar ta AC Milan, Pioli ya ce dan wasan yana can yana atisaye tare da takwarorinsa kuma ya murmure sosai zaiyi wasan na ranar Lahadi na hamayya wanda Inter Milan ta samu nasara daci 4-2. Ko da yake Milan na matsayi na tara a gasar Siriya A, inda take da maki 22 a kasan mai matsayi na biyu, Inter, ba a taba zura musu kwallo ba tun lokacin da Ibrahimobic ya koma kungiyar a watan jiya. Kociyan kungiyar, Pioli ya yi amannar cewa tsohon dan wasan na Sweden shi ne zai cire musu kitse a wuta a fafatawar da za su yi da tsohuwar kungiyarsa, wadda ba ta sha kashi a gasar lig ba tun dokewar da Jubentus ta yi mata a watan Oktoba amma wannan mafarki anh Pioli bai samu karbuwa ba. Bayan an tashi daga fafatawar dan wasa Ibrahimobic ya bayyanha cewa sun fuskanci kungiyar da ba ta sha kashi a wasa ba tsawon lokaci saboda haka babu wanda zaice ba suyi kokari ba kuma alamu sun nuna cewa kungiyar tana kan layi mai kyau. Bale Na Cikin 'Yan Wasan Da Na Ke Alfahari Da Su – Zidane Kociyan kungiyar kwallon kafa ta Real madrid, Zinadine Zidane, ya bayyana cewa dan wasan gaba na kungiyar, Gareth Bale, yana daya daga cikin 'yan wasan kungiyar wadanda yake alfahari dasu a koda yaushe. A ranar Lahadi kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta doke abokiyar hamayyarta wato Osasuna da ci 4-1 a wasan mako na 23 a gasar cin kofin La Liga kuma cikin 'yan kwallon da suka buga mata wasa har da Gareth Bale na tawagar Wales. Rabon da Bale ya yi wa Real Madrid kwallo tun ranar 4 ga watan Janairu a fafatawar da kungiyar Barnabeu ta ci Getafe 3-0 a gasar La Liga sakamakon ciwon da dan wasan yayi fama dashi. Bale din bai buga wa Real Madrid wasanni takwas ba ciki har da Super Cup da Madrid ta lashe a Saudi Arabia da Copa del Rey da aka yi waje da ita a wasan Kuarter finals a ranar Alhamis din data gabata. Real Sociedad ce ta je ta yi nasara a kan Real Madrid da ci 4-3 a wasan daf da na kusa da na karshe a Copa del Rey ranar Alhamis sannan a ranar ce Atheltic Bilbao ta yi waje da Barcelona da ci 1-0 a karawar ta Kuarter finals. Kawo yanzu Bale ya buga wa Real Madrid wasanni 20 ya ci kwallo biyar aka ba shi katin gargadi uku da kuma jan kati daya a kakar bana sai dai wasan da aka bai wa Bale jan kati a bana shi ne da Billareal da Real Madrid suka tashi 2-2 kuma shi ne ya ci kwallayen ranar daya ga watan Satumbar 2019. Grealish Ya Amince Ya Koma Manchester United Kaftin din kungiyar kwallon kafa ta Aston Villa, Jack Grealish, ya amince zai koma kungiyar kwallon kafa ta Manchester United a kakar wasa mai zuwa bayan da kungiyar ta dukufa wajen ganin ya saka mata riga. Dan wasan dan kasar Ingila, mai shekara 24 a duniya ya zura kwallaye tara a raga sannan ya taimaka an zura guda bakwai a wasanni 27 din daya bugawa kungiyar a wannan kakar da ake bugawa ta bana. Kungiyoyin Barcelona da Real Madrid da kuma Manchester City ne dai suka shiga zawarcin dan wasan wanda kungiyarsa ta Aston Billa karkashin mai koyarwa Dean Smith tayi masa kudi fam miliyan 60. Sai dai wasu rahotanni sun tabbata da cewar Manchester United itace kungiyar da dan wasan yake fatan bugawa wasa a kakar wasa mai zuwa kuma tuni aka bayyana cewa ya kulla yarjejeniya da kungiyar. Rahotanni dai sun bayyana cewa har yanzu babu wata tattaunawa da aka fara tsakanin kungiyoyin Aston Billa da Manchester United amma tuni dan wasan ya bayar da damar a fara Magana domin ganin mafarakinsa ya zama gaskiya. Tuni aka fara rade radin cewa dan wasan ya fara neman hayar gida a birnin na Manchester a shirye shiryensa na komawa United din kuma ana ganin kociyan tawagar Ingila zai iya gayyatar dan wasan zuwa gasar cin kofin nahiyar turai da za'a buga Grealish Ya Amince Ya Koma Manchester United Kaftin din kungiyar kwallon kafa ta Aston Billa, Jack Grealish, ya amince zai koma kungiyar kwallon kafa ta Manchester United a kakar wasa mai zuwa bayan da kungiyar ta dukufa wajen ganin ya saka mata riga. Dan wasan dan kasar Ingila, mai shekara 24 a duniya ya zura kwallaye tara a raga sannan ya taimaka an zura guda bakwai a wasanni 27 din daya bugawa kungiyar a wannan kakar da ake bugawa ta bana. Kungiyoyin Barcelona da Real Madrid da kuma Manchester City ne dai suka shiga zawarcin dan wasan wanda kungiyarsa ta Aston Billa karkashin mai koyarwa Dean Smith tayi masa kudi fam miliyan 60. Sai dai wasu rahotanni sun tabbata da cewar Manchester United itace kungiyar da dan wasan yake fatan bugawa wasa a kakar wasa mai zuwa kuma tuni aka bayyana cewa ya kulla yarjejeniya da kungiyar. Rahotanni dai sun bayyana cewa har yanzu babu wata tattaunawa da aka fara tsakanin kungiyoyin Aston Billa da Manchester United amma tuni dan wasan ya bayar da damar a fara Magana domin ganin mafarakinsa ya zama gaskiya. Tuni aka fara rade radin cewa dan wasan ya fara neman hayar gida a birnin na Manchester a shirye shiryensa na komawa United din kuma ana ganin kociyan tawagar Ingila zai iya gayyatar dan wasan zuwa gasar cin kofin nahiyar turai da za'a buga a bana. Coutinho Zai Iya Koma Wa Liverpool

Wasu rahotanni daga kasar Ingila sun bayyana cewa watakila kociyan kungiyar kwallon kafa ta Liverpool Jurgen Klopp, ya sake sayo tsohon dan wasan kungiyar daya koma Barcelona shekaru biyu da suka gabata, Philliph Coutinho, a kakar wasa mai zuwa. Kawo yanzu dai Coutinho yana zaman aro na shekara daya a kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munchen sai dai idan ya kammala zaman nasa babu zabin sayansa a wajen kungiyar ta Munich saboda haka zai koma Barcelona da buga wasanninsa. Kungiyar kwallon kafa ta Bracelona dai tayi masa kudi fam miliyan 102 sai dai ana ganin kawo yanzu babu kungiyar da zata cire adadin wadannan kudade domin sayan dan wasan wanda babu tabbas idan zaiyi kokari. Kungiyoyin Manchester United da Manchester City ma dai an bayyana cewa suna zawarcin tsohon dan wasan Inter Milan din sai dai babu tabbas idan zasu iya amincewa da kudin da Barcelona ta yiwa dan wasan mai shekara 27 a duniya. Rahotanni sun tabbatar da cewa dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Bayern Liberkusen, Kai Habertz, shine wanda Liberpool take fatan dauka sai dai idan bata samu ba zata iya sake dawo da Coutinho. Barcelona dai ta sayi dan wasan Brazil din Coutinho a watan Janairun shekara ta 2018 akan kudin da yakai kusan fam miliyan 142 sai dai tun bayan komawarsa kungiyar ya kasa yin abin kirki