logo

HAUSA

Hira da Abdullahi Ahmad Tinau dalibin Najeriya dake karatu a jami'ar koyon ilimin aikin gona ta kasar Sin

2020-02-26 11:54:56 CRI

Hira da Abdullahi Ahmad Tinau dalibin Najeriya dake karatu a jami'ar koyon ilimin aikin gona ta kasar Sin

A cikin shirinmu na wannan mako, za ku ji wata hirar da wakilinmu Murtala Zhang ya yi da Abdullahi Ahmad Tinau, dan Kaduna wanda ya zo birnin Beijing na kasar Sin a watan Satumbar bara, domin karatun digiri na biyu a jami'ar koyon ilimin aikin gona ta kasar.

A zantawar tasu, Abdullahi Ahmad Tinau ya bayyana yadda Sinawa ke karbar shi a matsayin dan uwa, da fahimtarsa game da al'adun gargajiya na kasar. A karshe, Abdullahi Tinau ya ce yana da yakinin gwamnatin kasar Sin za ta samu nasarar ganin bayan cutar numfashi ta COVID-19, wadda a yanzu haka ke addabar kasar.(Murtala Zhang)