logo

HAUSA

Hira da Mubinun Awaisu dan Najeriya wanda ya kammala karatun digiri na 2 a jami'ar Tianjin dake arewacin kasar Sin

2020-02-04 21:24:15 CRI

Hira da Mubinun Awaisu dan Najeriya wanda ya kammala karatun digiri na 2 a jami'ar Tianjin dake arewacin kasar Sin

A wannan mako, za ku ji hirar da wakilinmu Ahmad Fagam ya yi da Mubinun Awaisu daga jahar Jigawa a tarayyar Najeriya, wanda ya kammala karatun digiri na 2 a fannin nazarin manhajar na'ura mai kwakwalwa a jami'ar Tianjin dake arewacin kasar Sin, ya fara ne da gabatar da takaitaccen tarihin rayuwarsa sannan ya bayyana yadda yanayin karatu ke gudana a nan kasar Sin. Ga dai yadda hirar tasu ta kasance.(Murtala Zhang)