logo

HAUSA

Hira da Soumana Mahamadou Elbachir dan Nijar dake karatu a jami'ar Northwestern Polytechnic dake birnin Xi'an na kasar Sin

2020-01-28 18:02:51 CRI

Hira da Soumana Mahamadou Elbachir dan Nijar dake karatu a jami'ar Northwestern Polytechnic dake birnin Xi'an na kasar Sin

A wannan mako, za ku ji hira da Ahmad Fagam ya yi da da Soumana Mahamadou Elbachir, wani dalibi dan Jamhuriyar Nijar dake karatun digiri na 2 a jami'ar Northwestern Polytechnic University dake birnin Xi'an na kasar Sin, ya fara ne da gabatar da takaitaccen tarihin rayuwarsa, sa'annan ya bayyana yadda yanayin karatu ke gudana a nan kasar Sin.(Murtala Zhang)