Hira da Malama Rukayya Muhammad Ahmad
2020-01-28 16:37:28 CRI
Kwanakin baya wakiliyarmu Fa'iza Mustapha ta samu damar yin hira da malama Rukayya Muhammad Ahmad daga jihar Kano ta kasar Najeriya, wadda a yanzu ke zama a nan kasar Sin. A yau kuma, za mu kawo muku bayani game da ita, yanzu sai ku biyo mu cikin zantawar da wakiliyarmu Fa'iza ta yi da ita.