logo

HAUSA

Hira da Injiniya Mustapha Abdulhadi dan Najeriya dake karatun digiri na 3 a jami'ar Northwestern Polytechnical dake Xi'an

2020-01-15 14:10:13 CRI

Hira da Injiniya Mustapha Abdulhadi dan Najeriya dake karatun digiri na 3 a jami'ar Northwestern Polytechnical dake Xi'an

A wannan mako, za ku ji hira da wakilinmu Ahmad Fagam ya yi da Injiniya Mustapha Abdulhadi, wani dalibi daga jahar Kano a tarayyar Najeriya dake karatun digiri na uku a jami'ar kimiyya da fasaha dake Xi'an ta kasar Sin, wato Northwestern Polytechnical University Xi'an, inda ya fara ne da gabatar da takaitaccen tarihin rayuwarsa sa'annan ya bayyana yadda yanayin karatu ke gudana a nan kasar Sin.(Murtala Zhang)