Hira da Ahmed Bala Alhassan Kabo dake karatun digiri na 3 kasar Sin
2020-01-08 08:37:27 CRI
A wannan mako, za ku ji hira da Ahmad Fagam ya yi da Ahmed Bala Alhassan Kabo, wanni dalibin tarayyar Najeriya dake karatun digiri na 3 a jami'ar Jiaotong dake birnin Xi'an na kasar Sin, kuma ya fara ne da gabatar da takaitaccen tarihin rayuwarsa sa'annan ya bayyana yadda yanayin karatu ke gudana a nan kasar Sin.(Murtala Zhang)