logo

HAUSA

Hira da Mahmud Inuwa Bello dalibi dake karatu a jami'ar fasaha ta Northwestern Polytechnic dake birnin Xi'an na kasar Sin

2019-12-19 08:32:31 CRI

Hira da Mahmud Inuwa Bello dalibi dake karatu a jami'ar fasaha ta Northwestern Polytechnic dake birnin Xi'an na kasar Sin

A wannan mako, za ku ji hira da Ahmad Inuwa Fagam ya yi da Mahmud Inuwa Bello, dalibi daga jahar Filato a tarayyar Najeriya dake karatun digiri na uku a jami'ar fasaha ta Northwestern Polytechnic dake birnin Xi'an na kasar Sin, ya fara ne da gabatar da takaitaccen tarihin rayuwarsa sa'annan ya bayyana yadda yanayin karatu ke gudana a nan kasar Sin har ma da yadda ya lura da yanayin mu'amala da Sinawa.(Murtala Zhang)