Hira tare da Hajiya Hauwa Adamu Yakubu
2019-11-05 08:40:33 CRI
Hauwa Adamu Yakubu(dama 3) da Murtala Zhang (hagu 3)
Kwanakin baya wakilinmu Murtala Zhang ya samu damar yin hira da Hajiya Hauwa Adamu Yakubu, wata jami'a dake aiki a hukumar jiragen sama a Abuja, fadar mulkin na tarayyar Najeriya. A yau kuma, za mu kawo muku bayani game da ita, yanzu sai ku biyo mu cikin zantawar da wakilinmu Murtala ya yi da ita.