logo

HAUSA

Hajiya Jamila Abubakar Boyi Ringim

2019-10-28 19:30:22 CRI

A wannan mako za mu gabatar muku da wata hira da abokin aikinmu Ahmad Inuwa Fagam ya yi da wata 'yar kasuwa wato Hajiya Jamila Abubakar Boyi Ringim daga jihar Jigawa a Tarayyar Najeriya.

Hajiya Jamila ta shafe shekaru tana mu'amalar ciniki da kasar Sin, a cikin shirin za ku ji abin da ya ja hankalinta ta fara kulla mu'amalar ciniki da kasar Sin, kana ta taya kasar Sin da al'ummar Sinawa murnar cika shekaru 70 da kafuwar Jamhuriyar Jama'ar kasar Sin. Ta fara ne da gabatar da takaitaccen tarihin rayuwarta. Masu sauraro ga dai yadda hirar tasu ta kasance.(Kande Gao)