Sunayen wadanda suka yi nasara a gasar "Ni da kasar Sin"
2019-10-21 17:03:07 CRI
Daga ranar 10 ga watan Yulin wannan shekara har zuwa ranar 31 ga watan Agusta, sashen Hausa na CRI ya shirya gasar rubutu mai taken "ni da kasar Sin". Kuma a cikin kusan watannin biyu, mun samu sakwanni masu tarin yawa daga wadanda suka nuna sha'awar shiga gasar, wadanda suka burge mu matuka kan bayanan da suka rubuta game da kasar Sin da yadda suka fahimci kasar Sin da kuma alakar da ke tsakanin kasashensu da kasar Sin. Bayan nazartar wadannan bayanai, a karshe mun fitar da wadanda suka yi nasara a wannan gasa, domin nuna yabo da karfafa musu gwiwa bisa ga kokarin da suka yi.
1. Wadanda suka zo na farko:(Kyautar matsayi na farko)
Abdulrazaq Yahuza Jere
Nuraddeen Ibrahim Adam
2. Wadanda suka zo na biyu: (Kyautar matsayi na biyu)
Sani Rabiu A. Daura
Salisu Dawanau
Sani Mailangelange Yelwa Yauri
Umar alhaji Alassan
Mohammed Idi Gargajiga
3. Wadanda suka zo matsayi na uku: (Kyautar matsayi na uku)
Baba Sani Maina'ura Umara
Musa Sale Potiskum Msp
Bello Abubakar Malam Gero
Hajjiya Balaraba Abdullahi Illo
Hafizu Balarabe GUSAU
Adamu Biyu Biyar Nguru
Isamil Muh'd Dansaraki
Alhaji Ali kiraji Gashua
Muhammad Aminu Idris
Saidu Abdullahi Damaturu
4. Wadanda za su samu kyautar karfafa gwiwa:
Ismail Alkasim
Ibrahim Muhammad Karasuwa
Manir Bello Gero
Ashiru Lawal Nagoma
Hussaini Abba Dambam
Umar Adamu Katagum
Bala Usman Karasuwa
Naseer Ya'aky
Yusuf Mega Mai Gombawa
Ibrahim Muhammed
Haruna Abdulmumini Maigwado Doguwa
Ishaq Abdullahi Bena
Ibrahim Iro Modake Kekura
Abdulkadir Ibrahim
Hassan Abdulwahab
Abba Sa'adu
Aminu Dankaduna Amanawa
Abdullahi Muhammad Maiyama
Garba Nahali Kamba
Mustaphal Ameen Alhausawiy
Aliyu Bashir Kaduna
Umar Bello Modibbo Wuro Biriji Gombe
Muddassir Muh'd Tafawa Balewa
Abubakar Sadeeq Belel
Engr. Samaila Zagga Bagudo
Sadi Energy Tandaari Potiskum
Aliyu Usman
Yusuf M. Ramadan Maigombawa
Yahaya Ahmadu Dan'arewa
Suleiman Adamu Potiskum
Dauda Umar januhu
Manir Bello Abubakar
Muna godiya ga dukkanin wadanda suka nuna himma da kwazo wajen shiga gasar, tare da yaba musu da kokarinsu, kuma fatan muke za ku ci gaba da shiga gasannin da za mu shirya a gaba, kuma za ku kasance tare da mu a ko da yaushe.
Da fatan kuma wadanda suka ci nasara za su tuntube mu tun da wuri kan adireshin da za mu aika da kyaututuka zuwa gare ku.
Allah ya karfafa dankon zumunci!