logo

HAUSA

Ni da kasar Sin (2)<?xml:namespace prefix = o ns = "urn:schemas-microsoft-com:office:office" />

2019-10-01 09:11:48 CRI




Daga ranar 10 ga watan Yulin wannan shekara har zuwa ranar 31 ga watan Agusta, mun shirya gasar rubutu mai taken "ni da kasar Sin". Kuma a cikin kusan watannin biyu da suka wuce, mun samu dimbin sakwannin Email daga wadanda suka nuna sha'awar shiga gasar. A shirinmu na yau, za mu ci gaba da karanta bayanan da suka aiko mana masu taken "Ni da kasar Sin", a kasance tare da mu.(Lubabatu)