logo

HAUSA

Hira da Ahmad Yusuf dan Najeriya dake karatun digiri na biyu a birnin Fuzhou dake kudancin kasar Sin

2019-09-25 09:21:03 CRI

Hira da Ahmad Yusuf dan Najeriya dake karatun digiri na biyu a birnin Fuzhou dake kudancin kasar Sin

A yayin da kasar ke shirye-shiryen gudanar da bikin cika shekaru 70 da kafuwar Jamhuriyar Jama'ar Kasar Sin, a wannan mako, za ku ji hira da Ahmad Fagam ya yi da Ahmad Yusuf, wani dalibi dan Najeriya dake karatu a jami'ar fasahar aikin gona da gandun daji ta Fujian dake kudu maso gabashin kasar Sin, da farko ya bayyana tarihin rayuwarsa da yanayin koyo da koyarwa a nan kasar Sin, kana ya bayyana ra'ayinsa dangane da irin abubuwan da suka fi burge shi game da irin ci gaban da kasar Sin ta samu a cikin wadannan shekaru 70. Ga yadda hirar tasu ta kasance.(Murtala Zhang)