logo

HAUSA

Amina Tahir Maude(II)

2019-09-19 20:32:32 CRI

A cikin shirinmu da ya gabata, mun gabatar muku da labarin Amina Tahir Maude. Wadda take karatu a nan kasar Sin. To, a cikin shirinmu na yau, za mu ci gaba da sauraron karshen wannan hira tsakanin wakiliyarmu Fa'iza Mustapha da Amina Tahir Maude, inda ta yi karin haske kan abubuwan da suka burge ta sosai a nan kasar Sin, da ma burinta bayan kammala karatunta a Sin, har ma ta yi wa kasar Sin fatan alheri, domin ta san cewa, shekarar bana, shekara ce ta cika shekaru 70 da kafuwar Jamhuriyar Jama'ar Sin.(Kande Gao)