logo

HAUSA

Hira da Sulaiman Babajiya Usman na babban gidan talabijin na NTA a Najeriya

2019-09-03 14:34:46 CRI

Hira da Sulaiman Babajiya Usman na babban gidan talabijin na NTA a Najeriya


A wannan mako, za ku ji hira da wakilinmu Ahmad Fagam ya yi da Sulaiman Babajiya Usman, ma'aikaci ne daga babban gidan talabijin na NTA a tarayyar Najeriya wanda ya kawo ziyarar aiki Beijing don halartar taron karawa juna sani game da samar da fina finai da cinikin fina finan a nan kasar Sin. Ga dai yadda tattaunawar tasu ta kasance.(Murtala Zhang)