Hira da Nafi'u Bala Sanda dan Najeriya da ya yi karatun digiri na uku a kasar Sin
2019-08-28 08:21:56 CRI
A wannan mako, za ku ji wata hira da Ahmad Inuwa Fagam ya yi da Nafi'u Bala Sanda daga jahar Kano a Najeriya, wanda ya kammala karatun digirinsa na biyu da na uku a fannin fasahar nazarin kwari a jami'ar aikin gona ta Shenyang a lardin Liaoning dake arewa maso gabashin kasar Sin, inda ya bayyana karatu gami da zaman rayuwarsa a kasar.(Murtala Zhang)