Hira da Sagir Tukur Karaye dan Najeriya dake aiki a kamfanin kera motoci a kasar Sin
2019-08-22 10:59:12 CRI
A wannan mako, za ku ji hirar da Ahmad Inuwa Fagam ya yi da Sagir Tukur Karaye, wani dan Najeriya wanda ya shafe shekaru sama da 10 a kasar Sin, a halin yanzu yana aiki da wani kamfanin kera motoci a birnin Shenyang dake arewa maso gabashin kasar Sin, sai dai kafin hakan Ahmad ya fara da tambayarsa ko menene ya ba shi sha'awar zuwa kasar Sin.(Murtala Zhang)