logo

HAUSA

Hira da wata tawagar Najeriya da ta halarci taron karawa juna sani a jihar Ningxia

2019-08-07 08:21:25 CRI

Hira da wata tawagar Najeriya da ta halarci taron karawa juna sani a jihar Ningxia

A kwanakin baya ne, Dr. Muhktar Andu Aliyu da Mohammed Adamu da kuma Ali Dahuwa Abdulhamid, wasu jami'ai daga hukumar bincike da raya albarkatun kasa ta Najeriya suka halarci wani taron karawa juna sani karkashin kungiyar sada zumunta tsakanin Sin da kasashen Larabawa da ya gudana a birnin Yinchuan dake jihar Ningxia. Bayan kammala taron ne, suka kawo ziyara sashen Hausa na rediyon kasar Sin CRI dake nan birnin Beijing, inda Murtala Zhang ya zanta da su game da taron da ma abubuwan da suka gani a nan kasar Sin wadanda a cewarsu za su gabatar bayan sun koma gida ta yadda zai amfani kasar Najeriya.(Murtala Zhang)