logo

HAUSA

Hajiya Hafsa Mukhtari Ibrahim 2

2019-07-26 15:01:49 CRI

A makon da ya wuce, mun gabatar muku wata malama mai suna Hafsa Mukhtari Ibrahim, a birnin Kano a tarayyar Najeriya, wadda a yanzu ke karatu a fannin injiniya a nan kasar Sin. A yau kuma, za mu ci gaba da kawo muku bayani game da ita, yanzu sai ku biyo mu cikin zantawar da wakiliyarmu Fa'iza ta yi da ita.