logo

HAUSA

Ba mutuwa ce karshen rayuwa ba, labarin kungiyar mutum guda (Babi na farko)<?xml:namespace prefix = o ns = "urn:schemas-microsoft-com:office:office" />

2019-07-23 17:51:00 CRI

A yau shirin zai tabo batun jin kai ne, da yadda taimakon wasu kan iya ceton rayuwar wasu, da ma yadda wasu Sinawa ke nuna karfin zuciya, wajen tallafawa 'yan uwan su da muhimman sassan jiki, domin yi masu dashe a asibitoci.

Ba mutuwa ce karshen rayuwa ba, labarin kungiyar mutum guda (Babi na farko)<?xml:namespace prefix = o ns = "urn:schemas-microsoft-com:office:office" />

Labari ne na Mr. Liu Fu, wanda iyayen wani saurayi mai suna Yesha suka baiwa kyautar huhun dan su da ya rasu, wanda hakan ya ceto rayuwar sa, lamarin da ya sanya Liu Fu jinjinawa matashi Ye Sha bayan rasuwar sa.

Ba mutuwa ce karshen rayuwa ba, labarin kungiyar mutum guda (Babi na farko)<?xml:namespace prefix = o ns = "urn:schemas-microsoft-com:office:office" />

Ka kasance tare da mu don jin karin bayani.