logo

HAUSA

Hira tare da hajiya Hafsa Mukhtari Ibrahim

2019-07-19 14:09:09 CRI

Kwanakin baya wakiliyarmu Fa'iza Mustapha ta samu damar yin hira da malama Hafsa Mukhtari Ibrahim daga jihar jihar Kano na kasar Najeriya, wadda a yanzu ke karatu a fannin injiniya a nan kasar Sin. A yau kuma, za mu kawo muku bayani game da ita, yanzu sai ku biyo mu cikin zantawar da wakiliyarmu Fa'iza ta yi da ita.