Taron baje-kolin tattalin arziki da cinikayya tsakanin Sin da Afirka
2019-07-17 08:18:14 CRI
A wannan mako, shirin zai karkata ne kan taron baje kolin tattalin arziki da ciniki da baje kolin kayayyakin Sin da Afirka kuma shi ne irinsa na farko da aka kaddamar a kwanakin baya a birnin Changsha na lardin Hunan dake tsakiyar kasar Sin. Kana kuma za ku ji wata muhimmiyar hirar da muka yi da mai girma gwamnan jahar Jigawa a Najeriya Alhaji Muhammad Badaru Abubakar wanda ya samu damar halartar bikin.(Murtala Zhang)