logo

HAUSA

Hajiya Saibatu Zakari

2019-07-03 08:05:51 CRI

Kwanakin baya wakiliyarmu Fa'iza Mustapha ta samu damar yin hira da Saibatu Zakari daga jihar Taraba na kasar Najeriya, wadda a yanzu ke karatu a fannin likitanci a nan kasar Sin. A yau kuma, za mu kawo muku bayani game da ita, yanzu sai ku biyo mu cikin zantawar da wakiliyarmu Fa'iza ta yi da ita.