Hira da Ahmed Umar Haza dalibin kwalejin koyon ilimin likitanci na Shenyang ta ksar Sin daga jihar Kano a Najeriya
2019-06-26 08:35:39 CRI
A wannan mako, za ku ji hira da muka yi da Ahmed Umar Haza, dalibi dake karatun fannin kiwon lafiya a kwalejin koyon ilimin likitanci na Shenyang dake lardin Liaoning, inda ya bayyana yadda harkokin karatunsa ke gudana da abubuwan da suka burge shi game da tsarin karatun kasar Sin, musamman kayayyakin gwaje-gwajen kiwon lafiya.(Murtala Zhang)